Labarai

Labarai

‘Yadda na shafe awa 48 a hannu masu garkuwa da mutane’

A makon jiya ne Hukumar ’Yan Sandan Jihar Filato ta fitar da sanarwar cewa wadansu ’yan bindiga sun kashe wani soja mai suna Abdullahi S. a bakin aiki

An daure matasa kan satar wayar fitilun titi

Kotun Majistare Mai lamba 57 da ke Nomansland a birnin Kano ta bayar da umarnin daure wadansu matasa uku bisa zarginsu da barnatawa da sace wayoyin la

An nada Saraki Daraktan yakin neman zaben Atiku

A ranar Talatar da ta gabata ce Jam’iyyar PDP ta ba da sanarwar nada Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki a matsayin Daraktan Yakin Neman

Shugaban Brazil ya shiga tsaka-mai-wuya

Shugaban Brazil, Michel Temer ya shiga tsaka-mai- wuya bayan da hukumar ’yan sandan kasar ta bukaci mai shigar da kara na kasar ya gurfanar da Shugaba

Tsohon shugaban kasar Sudan Al-Dahab ya rasu

Tsohon shugaban kasar Sudan Abdulrahman Al-Dahab ya rasu a yau Alhamis. Ya rasu ne a Riyadh babban birnin kasar Saudiyya kamar yadda kafar sadarwar ti