Labarai

Labarai

Garkuwa: An kara girke ‘yan sanda a hanyar Sakkwato zuwa Gusau

Hukumar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta kara girke jami’anta a hanyar Sakkwato zuwa Gusau saboda yawaitar garkuwa da mutane da ake yi. Kwamishinan ‘yan

Aisha ta kwashe gudunmawar da ta kai ofishin APC a Taraba

Tsohuwar Ministar harkokin matan Najeriya Aisha Alhassan, wanda ta yi murabus daga mukaminta, yayin daga bisani ta fita daga jam’iyyar ta ta APC. Kafi

An kashe mutane 6 a rikicin iyakar Benuwe da Ebonyi

Akalla mutane shida ne suka rasa rayukansu da raunata wasu a wani rikicin iyaka a tsakanin ‘yan kabilar Igala na jihar Benuwe da kuma jama’ar Mgbo dak

Bacewar Janar Alkali: Sojoji sun kama mutane 13 da ake zargi

Rundunar sojojin Najeriya ta kama mutane 13 wadanda ake zarginsu da hannu a bacewar Manjo Janar Idris Alkali wadanda suka tura motarsa cikin kududdufi

Hadarin mota ya kashe mutane 18 a Bauchi

A yau an samu mummunan hadarin mota a kauyen Jimin da ke karamar hukumar Darazo ta jihar Bauchi, inda mutane 18 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar hada