Labarai

Labarai

Gobe ‘yan takara zasu mayarwa INEC fom

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce gobe ne wa’adin da hukumar ta bayar don maida fom din takara na CF001 da CF002 daga jam’iyyun  kas

An rantsar da sabon Gwamnan Ekiti Fayemi

An rantsar da zababben Gwamnan Jihar Ekiti Kayode Fayemi yayin da za a ci gaba binciken tsohon gwamnan jihar, Ayo Fayose. Sabon Gwamnan dai tsohon Min

PDP ta zabi Saraki jagoran yakin neman zaben Atiku

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta zabi shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki Darakta Janar na yakin neman zaben Atiku Abubakar a matsayin dan takara

Yajin aiki: Kungiyar ASUP ta baiwa gwamnati wa’adin kwanaki 21

Kungiyar malaman kwalejin kimiyya da fasaha ta Najeriya (ASUP) ta sanar da wa’adin kwanaki 21 wanda zai fara daga ranar 2 ga watan Oktoba 2018 don gwa

Har yanzu babu dan takarar Gwamnan Imo a APC -Ekechi

Wani babban jigo a jam’iyyar APC reshen jihar Imo Dakta Theodore Ekechi ya musanta rahoton da ake cewa an fitar da dan takarar gwamnan jihar, jam’iyya