‘Yan sanda sun kama ‘yan fashi 7 a Benuwe
Hukumar ‘yan sandan jihar Benuwe ta kama mutane bakwai da ake zargin ‘yan fashi da makami ne a hanyar Aliade dake karamar hukumar Gwer ta Gabas a jiha
Labarai
Hukumar ‘yan sandan jihar Benuwe ta kama mutane bakwai da ake zargin ‘yan fashi da makami ne a hanyar Aliade dake karamar hukumar Gwer ta Gabas a jiha
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC Farfessa Mahmood Yakubu, ya ce har yanzu hukumar tana kan matsayarta na cewa, babu ‘yan takarar APC
Wani bangare na ‘yan kungiyar Boko Haram ISWAP sun kashe ma’aikaciyar agaji Hauwa Leman ma’aikaciyar kungiyar agaji ta Red Cross ICRC. An
‘Yan gudun hijira dake sansaninsu a Gongola dake birnin tarayya Abuja sun bukaci hukumomi da su tallafa masu wajen samar masu ruwan sha da wuraren ba-
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta sanar da mutuwar mutum 62 sakamakon fashewar bututun mai a jihar Abiya, wanda ya faru makon da ya