Labarai

Labarai

Ba ni da shirin yin takarar Sanata- Makarfi

Tsohon shugaban kwamitin rikon kwarya na jam’iyyar PDP Sanata Ahmed Mohammed Makarfi, ya musanta rahotan dake bayyana cewa, yana da aniyar yin takarar

‘Yan sanda sun kama masu garkuwa 16 a Kogi

Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta ce, ta kama wadanda ake zargin masu yin garkuwa da jama’a 16 ne, masu shekaru daga 16 zuwa 45 a Ankpa dake jhar Kogi w

Boko Haram na barazanar sake kashe jami’in kiwon lafiya a Borno

Mayakan Boko Haram  na barazanar sake kashe daya daga cikin biyu na jami’an kiwon lafiya da suka yi garkuwa da su a garin Rann dake jihar Borno fakon

‘Yan sanda na neman Sagir Takai

Rundunar ‘yan sandan a jihar Kano na neman Salihu Sagir Takai dan takarar mukamin gwamnan Kano a karkashin jam’iyyar PDP da ya kai kansa o

A gaggauta hukunta masu hannu a bacewar Janar Alkali – Kungiyoyin Musulmi

Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci ta Najeriya (SCSN) da Kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta Kasa (JNI), sun bukaci Gwamnatin Tarayya da Rundunar Soji