Labarai

Labarai

Har yanzu ba bu dan takarar Gwamna na APGA a Imo- Onyeagucha

Dan takarar Gwamna daga jam’iyyar APGA a jihar Imo Uche Onyeagucha, ya ce jam’iyyar har yanzu ba ta fitar da dan takarar gwamna a zaben 2019 ba. Ya ce

An samu karanci masu kada kuri’a a zaben Filato

A yau Laraba ne a jihar Filato ake gudanar da zabukan kananan hukumomin jihar, inda rahotanni ke bayyana karancin masu kada kuri’a a mazabun jihar. Za

Cutar gudawa na kashe yara 59,000 duk shekara- Gwamnati

Najeriya na rasa rayukan yara 59,000 duk shekara a sanadiyyar cutar gudawa wanda ke da alaka da gurbataccen ruwa, kamar yadda Ministan ruwa Injiniya S

‘Yan sanda sun kama mata 8 da laifin yawan banza

Jami’an ‘yan sanda sun gurfanar da wasu mata takwas a wata kotu dake unguwar Karshi Ariya 1 Abuja bisa laifin yawan banza a yankin Karu. Matan da aka

Hukumar NIPOST ta rabar da kuxi ga masu karamin karfi

Gwamnatin tarayya ta mika kudade ga Hukumar rarraba wasiku NIPOST akan naira 5,000 ga masu karamin karfi, a shirin tallafin da ake baiwa ‘yan Najeriya