Labarai

Labarai

Za ta mayar wa mijinta sadaki don ya sake ta

Wata matar aure mai suna Khadija Salisu ta yi karar mijinta a Kotun Musulunci da ke Magajin Gari, Kaduna, inda ta bukaci ta mayar masa da sadakinsa Na

Hukumar Kwastam ta raba tallafi ga ’yan gudun hijira

Sakamakon yawan rikicin makiyaya da manoma da kuma ambaliyar ruwa, Hukumar Kwastam a Jihar Adamawa da Taraba ta ba da tallafi ga ’yan gudun hiji

Jagoran barayin da suke kai hari a majami’u ya shiga hannu

Wadansu mazauna garin Kubwa da ke Abuja sun yi ta maza, inda suka tunkari wani gungun barayin da ke kai musu farmaki a wuraren sana’a ko majami&

An sako malaman kwalejin da aka yi garkuwa da su a Makarfi

An sako malaman Kwalejin Kiwon Lafiya ta Shehu Idris da ke Makarfi a Jihar Kaduna awa 24 bayan yin garkuwa da su lokacin da aka sace su a hanyarsu ta

‘Ba mu ji dadin watsi da makarantar nakasassu ta Yobe ba’

Tsohon Shugaban Makarantar Nakasassu ta Jihar Yobe, Malam Ibrahim Bukar Goneri ya koka kan yadda gwamnatin jihar ta daina kula da makarantar. Malam Ib