Labarai

Labarai

Rasuwar Sheikh Babantine babban rashi ne ga al’umma – Sheikh Rigachikun

A ranan Litinin da ta gabata ce Allah Ya yi wa fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Usman Abubakar Babantine rasuwa. Ya rasu ne bayan ya yi

Jirgin kasa ya markade shanu 52 a Kaduna

Akalla shanu 52 ne jirgin kasa da ke zirga-zirga a tsakanin Kaduna zuwa Abuja ya hallaka a ranar Lahadin da ta gabata a kusa da garin Jere. A cewar &r

An cire idanu da sassan jikin wata mata a Mubi

An kashe wata mata da ake kyautata zaton mai tabin hankali ce kuma aka cire idanunta a Unguwar Bolori da ke karamar Hukumar Mubi ta Kudu a Jihar Adama

Ana ci gaba da gaisuwar ta’aziyyar Katukan Misau

Iyalan fitaccen dan siyasar nan a Jihar Bauchi, Alhaji Babayo Ahmad, Katukan Misau suna ci gaba da amsar gaisuwa, bayan rasuwarsa a ranar Larabar mako

Kashe matashi ya kusa jawo rikici a Bauchi

Daba wa wani matashi dan shekara 18 mai suna Dindara Yusuf wuka a kirji, ya mutu a hanyar Bauchi zuwa Dass ya kusa jawo rikici a Bauchi. Kakakin &rsqu