Labarai

Labarai

Shugaban Hukumar Zaɓen Yobe Jihar Yobe ya rasu

Shugaban Hukumar Zaɓe ta Jihar Yobe ya rasu. Za a yi Sallar Jana’izar a yau Talata a Fadar Sarkin Fika da ke garin Potiskum.

Sakin Maryam Sanda shi ne ƙololuwar zalunci —Dangin Bilyaminu

Dangin Marigayi Bilyaminu Ahmed Bello wanda kotu ta samu matarsa, Maryam Sanda, da laifin soka masa wuƙa har lahira, sun bayyana yafiyar da Shugaba Ti

Faɗa ya ɓarke tsakanin Palasɗinawa da Hamas bayan sulhu da Isra’ila

An yi musayar wuta tsakanin ƙabilar Palasɗinawa ta Doghmush da ƙungiyar Hamas a Gaza bayan ƙungiyar ta ƙulla yarjejeniyar zaman lafiya da Isra’i

Issa Bakary Tchiroma ne ya lashe zaɓen Kamaru —’Yan adawa

Sun buƙaci Shugaba Paul Biya, wanda ke neman wa’adin mulki na takwas a zaɓen da ya gaggauta miƙa saƙon taya murna ga Issa Bakary Tchiroma.

Dan Majalisar Tarayyar Kaduna ya bar Jam’iyyar PDP

Ɗan Majalisar Tarayya mai Wakiltar Sabon Gari Daga Jihar Kaduna, Sadiq Ango Abdullahi, ya fice daga Jam’iyyarsa ta PDP.