Labarai

Labarai

Jami’ar AUN ta ba ’yan matan Chibok 4 guraben karatu

A ranar Litinin da ta gabata ce Jami’ar Amurka a Najeriya (AUN) ta debi sababbin dalibai 196 wadanda hudu ’yan matan Chibok ne da aka ceto

An yaba wa mutanen da suka ba da kariya ga giwaye a Kebbi

Gwamnan Jihar Kebbi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya yaba wa mutanen garin Ganten Fadama da ke karamar Hukumar Bagudo da Zariyar Kala-Kala a karamar H

‘Rasuwar Malam Habibu babura babban rashi ne ga duniyar Hausa’

A ranar Talatar da ta gabata ce Allah Ya yi wa fitaccen masanin Hausar nan Dokta Habibu Sani babura wanda aka fi sani da ‘Baba Habibu’ ras

An tsinci gawar budurwa da aka aske wa gira a Kafanchan

A ranar Larabar da ta gabata ce aka tsinci gawar wata budurwa mai kimanin shekara 21 mai suna Deborah Stephen, bayan an tsige gashin idonta na gefe da

An kama wanda ake zargi da kashe makwabcinsa kan akuya

Allah Ya tona asirin wani mutum da ke kauyen Fanisau a karamar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa da ’yan sanda suka jima suna nema bisa zarginsa da k