Labarai

Labarai

Matasa sun hallaka barawon babur a Gombe

A ranar Juma’ar da ta gabata ce wadansu matasa suka hallaka wani mutum da ake zargin barawon babur ne a daidai lokacin da ya sato wani babur kir

Hakimin Jimeta ya hana ’yan mata talla

Hakimin Jimeta a karamar Hukumar Yola ta Arewa, Alhaji Muhammadu Inuwa Baba Paris ya hana ’yan mata tallace-tallace a yankinsa. Ya ce hana mata

An zabi shugabannin kungiyar SSANU na Jami’ar Abuja

kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’i ta Najeriya reshen Jami’ar Abuja (SSANU) ta zabi sababbin shugabaninta da za su ja ragamar

kungiyar daliban Jami’a na Masarautar Gwandu ta karrama Shugaban Gidan Yari na kasa

kungiyar daliban Jami’a na Masarautar Gwandu ta kasa ta karrama Shugaban Gidajen Yari na kasa Alhaji Jafaru Ahmad Jega kan kwazonsa da kuma gudu

kungiyar Miyyeti Allah ta koka kan kisan kiyashi da sojoji ke yi wa Fulani a Nasarawa

kungiyar Miyyeti Allah Cattle Breeders (MACBAN) ta kasa reshen Jihar Nasarawa ta koka kan yawan hare-hare da ake zargin sojoji suna kai wa al’um