Labarai

Labarai

dakin Karatu na Suleja ya koma kango

Dakin karatu na Suleja da ke Jihar Neja da aka gina a 1950 ya koma tamkar kango sakamakon lalacewar dakuna biyu daga cikin hudun da ke wurin, baya ga

Shugabancin kasa: Allah ba zai yafe min ba in na goyi bayan Atiku – Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo, ya sake nanata matsayinsa na cewa ba zai taba goyon bayan tsohon Mataimakinsa Atiku Abubakar ya zama Shuga

An daure matashi shekara biyu kan cire kunnen wani

Kotun Sahri’ar Musulunci Mai lamba 2 da ke kofar Kudu a Kano ta daure wani matashi shekara biyu a kurkuku bisa samunsa da laifin raunata wani ma

Ni na sa aka kirkiro ofishin Mashawarcin Gwamna kan Harkokin Makabartu – Alhajiji Nagoda

A wannan mako ne Alhajiji Nagoda ya yi murabus daga mukaminsa na Masahwarcin Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje kan Harkokin Makabartu. A

Hukumomin FRSCN da NDLEA za su kama direbobi mashaya a Adamawa

Hukumar Kiyaye Hadurra ta kasa (FRSC) da Hukumar Yaki da Miyagun kwayoyi (NDLEA a Jihar Adamawa sun yi hadin gwiwa don ganin sun kama mashaya kwaya&nb