Labarai

Labarai

Ruwan sama ya hallaka mutum takwas a Jigawa

Ruwan sama mai karfin gaske tare da iska ya yi sanadin rugujewar gidaje masu yawa tare da hallaka mutum hudu a karamar Hukumar babura da ke Jihar Jiga

Wadansu ’yan ta’addan da suka addabi Benuwai da Kogi sun shiga hannu

A ranar Asabar da ta gabata ce, sojojin Najeriya suka gabatar da wadansu ’yan bindiga su hudu da ake zargi da fashi da makami a yankin Felele da

Mahaifin da ya haihu da ’yarsa ya shiga hannu

Wani mutum da ya kwashe shekara 8 yana lalata da ’yarsa har suka haihu ya shiga hannun ’yan sanda a Jihar Ogun. Mutumin mai suna Julius Oc

Ban damu da ficewar wasu daga APC ba – Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu abin da ya dame shi da masu ficewa daga jam’iyyarsa  ta APC zuwa jam’iyyar adawa

Makarantar Abdullahi Bin Mas’ud Jos ta yaye dalibai 50

Makarantar Koyar da Karatun Alkur’ani Mai girma ta Abdullahi Bin Mas’ud da ke Unguwar Gangare a Jos Jihar Filato ta gudanar da walimar yay