Labarai

Labarai

Cibiyar Nazarin Alkur’ani ta yaye mahaddata 200 a Kano

A ranar Asabar din da ta gabata ce, Cibiyar Nazarin Alkur’ani Mai girma ta Jami’ar Bayero da ke Kano, ta yaye mahaddata 200 a karon farko

Likitan da ya zubar da ciki aka mutu ya shiga hannu

Wani likita da ya yi yunkurin zubar da ciki kuma ya yi sanadiyyar mutuwar mai cikin, Aminat Iyanda Atisola ya shiga komar ’yan sanda. Mai magana

Ya yi wa yarinya fyade tare da sa mata cutar kanjamau

Jami’an tsaro sun kama wani mutum da ake zargi da yi wa ’yar shekara 14 fyade tare da harbarta  da cutar kanjamau, a unguwar Poli da

Matasan APC sun karrama Gwamna Badaru

A ranar Talatar da ta gabata ce kungiyar Matasan APC na Shoshiyal Midiya a Arewa maso Yamma (North West APC Social Media Forum -NASMEF) ta karrama Gwa

Ni ba dan Hakika ba ne – Yahaya Ibrahim

Mutumin da aka rika yada labarin cewa shi ne Shugaban wata kungiyar addini da ke halatta zina da kin yin Sallah da sauran munanan ayyuka mai suna Yaha