Labarai

Labarai

Ni ba dan Hakika ba ne – Yahaya Ibrahim

Mutumin da aka rika yada labarin cewa shi ne Shugaban wata kungiyar addini da ke halatta zina da kin yin Sallah da sauran munanan ayyuka mai suna Yaha

An ja hankalin jama’a kan kare muhallinsu da itatuwa

Ministan Muhalli, Alhaji Ibrahim Usman Jibril ya shawarci jama’a su rika kula da muhallinsu ta hanyar dashen itatuwa tare da bayyana Jami’

Yadda aka gano gawar ’yar tsohon Mataimakin Gwamna a dakin saurayinta

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Ondo Alhaji Lasisi Oluboyo ya bayyana yadda ya aka gano gawar ’yarsa Adenike Khadijat Oluboyo da ke ajin karshe

Hadarin mota ya ci mutum 9 a hanyar Saminaka

Wani mummunan hadarin mota ya yi sanadin rasa rayukan mutum 9 a kusa da kauyen Yadin Anchu da ke kan babbar hanyar Saminaka zuwa Kaduna a karamar Huku

Ya kashe surukarsa a Jihar Kebbi

Ana zargin wani magidanci mai suna Alhaji Manu Tambaya mai shekara 42 da kashe surukarsa, dalilin sakin matarsa da ya yi wata daya da ya gabata. Al&rs