Labarai

Labarai

‘Al’ummar Hausawa da Fulani na bukatar canja alkiblar rayuwa’

Shugaban kungiyar Ci Gaban Hausawa da Fulani na yankin Kubwa, karamar Hukumar Bwari-Abuja, Malam Yakubu Sa’idu ya ce ya zama wajibi ga al’

Ministan Ilimi ya kalubalanci cibiyar CPN kan kimiyya da kere-kere

Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu ya kalubalanci cibiyar rajistar kwararru a fannin na’urar kwamfuta kan ta hada hannu da gwamnati don ganin ta

Yaro ya yanke mazakuntar dan sanda saboda luwadi

Ana zargin wani yaro dan shekara 13 (an sakaya sunansa) da yin amfani da wuka wajen yanke mazakuntar wani dan sanda da ke aiki a ofishin ’yan sa

’Yan Shila 34 sun rungumi zaman lafiya a Adamawa

Akalla matasa 34 daga cikin ’yan kungiyar nan da ke addabar al’umma da aka fi sani da ’Yan Shila a Jihar Adamawa suka tuba daga ta&r

Ta bukaci kotu ta karbar mata kudin gadonta daga tsohon mijinta

Wata mata mai suna Suwaiba Suleiman ta shigar da kara a Kotun Shari’ar Musulunci da ke Magajin Gari tana zargin  tsohon mijinta kan ya ki m