Labarai

Labarai

An kubutar da matar da masu garkuwa suka sace a Kebbi

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kebbi ta ceto matar Alhaji Anas Mai Sha’aban Supermarket da ke garin Birnin Kebbi da masu garkuwa da mutane suk

2019: Dalilin hadewarmu da PDP don kawar da Buhari – Buba Galadima

Mako guda da bayyana kafa wani bangare na Jam’iyyar APC mai suna Ar-e-fisi (rAPC) da kuma yunkurin hadewar bangaren da Jam’iyyar PDP da wa

An tsinci gawar magidanci a ofishin dan siyasa a Zariya

A ranar Talatar da ta gabata ce da safe aka tsinci gawar wani magidanci a ofishin kamfen din wani dan takarar Majalisar Wakilai da ke hanyar Jos a Zar

‘Son in burge matata ya jefa ni ga fashi da makami’

Rundunar ’Yan sandan Jihar Neja ta kama wadansu mutum biyu da take zargin ’yan fashi da makami ne, bayan da suka tare motocin da ke dauke

Ribadu ya nemi a kara gudanar da ayyukan harkokin fetur a sarari

Tsohon Shugaban Hukumar EFCC, Malam Nuhu Ribadu, ya ce duk da an samu ci gaba wajen rage kumbiya-kumbiya da harkalla a harkokin man fetur a kasar nan,