Labarai

Labarai

Najeriya za ta ci gajiyar addu’a – Sarkin Gwandu

Mai martaba Sarkin Gwandu Alhaji Muhammadu Iliyasu Bashar ya yi kira ga Musulmi su ci gaba da yi wa kasar nan addu’ar alheri, inda ya ce idan ak

An bukaci gwamnati ta kawo karshen zubar da jini a Najeriya

Majalisar Malamai wadda ta kungiyoyin addinin Musulunci da ke Jihar Filato ta bukaci a kawo karshen kashe-kashen rayukan da ake yi a Najeriya. Majalis

’Yan fashi sun hallaka mutum 2 a kauyen Buruku

A ranar Litinin da ta gabata ce wadansu da ake zargin ’yan fashi ne suka kashe mutum biyu a garin Buruku da ke karamar Hukumar Chikun, a Jihar K

Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa dokar daurin shekara 7 ga ’Yan shara

A ranar Litinin da ta gabata ce Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa sabuwar dokar da ta haramta ayyukan ’Yan Shara da suke ta’adda ga jama&rsqu

Jami’ar Skyline da ke Kano ta samu lasisi

Shugaban Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa (NUC), Farfesa Abubakar Adamu Rasheed ya bai wa sabuwar jami’a mai zaman kanta ta Skyline