Labarai

Labarai

NDLEA ta kama mutum 88 kan tu’ammali da kwaya a Kebbi

Hukumar Yaki da Tu’ammali da Miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) a Jihar Kebbi ta kama  mutum 88 kan zargin fatauci da shan miyagun kwayoyi, in

An gano gawarwakin mutum 41 a dajin Zamfara

A makon jiya ne aka gano gawarwakin mutum 41 a wani daji da ke karamar Hukumar Zurmi a Jihar Zamfara. Mutanen, wadanda zuwa hada rahoton nan ba a san

Abin da ya sa muka kafa Sabuwar APC – Buba Galadima

A shekaranjiya Laraba ce wadansu ’ya’yan Jam’iyyar APC a karkashin jagorancin Injiniya Buba Galadima suka kafa wani bangare da suka

Matasa na amfani da fitsari domin maye a Adamawa

Hukumar Yaki da Tu’ammali da Miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta Jihar Adamawa ta ce matasa a jihar sun bullo da sababbin hanyoyin shan kayan may

’Yan siyasar da ke son bata gwamnati ne suke haddasa rikicin Filato – Shugaban CAN

kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen Jihar Bauchi ta bayyana cewa yawan kashe-kashe da tashe-tashen hankali da ke faruwa a Jihar Filato, zagon