Labarai

Labarai

Soja ya harbe matarsa, ya kashe kansa a Jihar Neja

Wani soja mai muƙamin Las Kofur ya ɗirka wa matarsa harbi har lahira sannan ya kashe kansa a Jihar Neja.

Egbetokun ya sauke kwamishinan ’yan sandan Abuja

Rahotanni sun ce mutuwar ‘yar jaridar gidan talabijin na Arise TV na daga cikin dalilan sauya wa Kwamishinan wajen aiki.

’Yan sanda sun ceto mutum 10 daga hannun ’yan bindiga a Kaduna

Rundunar ta ce tana ci gaba da bincike don kamo ragowar maharan da suka tsere.

Talauci da tsangwama na hana yara mata karatu a Gombe — Kwamishina

Gwamnatin jihar ta tabbatar da aniyarta na inganta ilimi a kowane mataki.

Gwamnan Kebbi ya bai wa sojoji kyautar motoci 6 da babura 30 don inganta tsaro

Gwamnan ya ce zai ci gaba da bai wa tsaro fifiko da muhimmanci.