Labarai

Labarai

Ra’ayin masana ya bambanta kan kasafin kudin bana

Masana harkar tattalin arziki sun bayyana ra’ayoyi mabambanta game da kasafin kudin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya wa hannu a kwanak

Ko ‘yan adawa ba za su zarge ni da sata ba – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba ya nadamar kasancewa mutum mai gaskiya da rikon amana, inda ya ce hatta wadanda suka yi kaurin suna wajen suka

Kwarto da kwartuwa sun gamu da hukunci a Jigawa

Jami’an ’yan sanda sun kama Abubakar Abdullahi da ke Unguwar danmasara da ke karamar Hukumar Dutse yana kokarin lallashin wata matar aure,

Lamidon Adamawa ya jinjina wa Shugaba Buhari

Lamidon Adamawa, Dokta Muhammadu Barkindo Musdafa ya jinjina wa Shugaba Buhari game da yaki da cin hanci a Najeriya. Ya bayyana hakan ne a fadarsa, a

An kama masu garkuwa da mutane a Sakkwato

Hukumar tsaro ta Sibildifens a Jihar Sakkwato ta samu nasarar kama mutum 12 da ake zargi da aikata laifin yin garkuwa da mutane domin neman kudin fans