Labarai

Labarai

Eibenthal: Garin da ba a sata

Garin Eibenthal dake dutsen Banatului a yammacin kasar Romaniya garin dake nishadantar wa, wadanda yawanci ’yan kabilar Czechs amma abin da yafi

Yadda Jihar Filato ta sake fadawa cikin rikici

Jihar Filato wadda ta yi kaurin suna wajen rikice-rikicen addini da kabilanci a shekarun baya, a ’yan kwanakin nan ta sake fadawa wani sabon rik

Mu ma da ke ayarin Gwamna ba mu tsira daga maharan ba – Sakataren Kudi na APC

Kana daya daga cikin matafiyan da matasan kabilar Birom suka rika tarewa suna hallakawa a Marabar Jama’a. Yaya aka yi ka kubuta? To, a zahirin g

Ra’ayin masana ya bambanta kan kasafin kudin bana

Masana harkar tattalin arziki sun bayyana ra’ayoyi mabambanta game da kasafin kudin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya wa hannu a kwanak

Mayar da 12 ga Yuni Ranar Dimokuradiyya: Buhari ya kawar da kiyayyar ’yan Arewa a zukatan Yarbawa – Hausawan Kurmi

Unguwar Idi Araba a Jihar Legas unguwa ce da tara al’ummar Hausawa da suke zaune a dunkule a wuri guda hasali ma ita ce ta fi tara al’umma