Labarai

Labarai

Sarki ya karrama yaron da ya zo na 2 a gasar karatun Alkur’ani na duniya

A ranar Litinin da ta gabata, Mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ya karrama wani yaro dan shekara uku da haihuwa wanda ya haddace Alkur&rsq

Aminin Aminiya ya kwanta dama

Allah Ya yi wa Malam Gali Abubakar wani fitaccen makarancin jaridar Aminiya wanda yake Daura a Jihar Katsina rasuwa. Malam Ghali yana daya daga cikin

Fuskokin 12 ga Yuni: Daidan wani, karkataccen wani

A matsayin Mataimakin Edita na Mujallar Citizen a 1993, an bani umarnin rubuta babban labarin mujallar akan sakamakon zaben shugaban kasa na 12 ga Yun

An bukaci al’ummar Musulmi su mallaki katin zabe

An yi kira ga al’ummar Musulmin Najeriya da su tabbatar sun karbi katin zabe na dindindin don yin amfani da shi wajen zaben wanda suke so ko kum

Masu garkuwa da mutane sun halaka ’yan banga 9 a Sakkwato

Wasu mahara dauke da bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe ’yan banga tara, a yayin wata arangama da suka yi ta kimanin awa