Labarai

Labarai

Na’urar zaben Kaduna makunshin magudi ce – PDP

Ta taimaka a zaben kananan hukumomi – El-Rufa’i  Hanya ce ta samun ingantaccen zabe – APC Tana da amfani da matsala – NDP

Yanzu ma’aikatan Filato ba su da matsala kan biyan albashi –Kwamared Bancir

Shugaban kungiyar kwadago ta Jihar Filato Kwamared Jibrin Bancir ya ce yanzu ma’aikatan jihar ba su da wata matsala wajen biyan albashi.  K

Tun ina ’yar shekara 11 na fara kula da marayu – Uwar Marayu

Hajiya Hauwa’u Hassan Salisu wacce aka fi sani da Uwar Marayu mace ce da ta kwashe sama da shekara 30 tana kula da marayu a Kaduna. A zantawarta

Ma’aikatan Hukumar AEPB sun yi min bulala 100 a gaban ’ya’yana –Magidanci

Wani magidanci mai suna Malam Ali Usman Badamasi wanda aka fi sani da Ali Charke ya koka kan yadda wadansu jami’an Hukumar Kula da Tsabtar Muhal

Buhari ya kaddamar da aikin yashe Kogin Hadeja

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin yashe Kogin Hadeja daga Auyo zuwa Hadeja zuwa Nguru a kokarin gwamnatinsa na habaka aikin noma a N