Labarai

Labarai

A dora wa kananan hukumomi laifin tarzomar da ke aukuwa a yankunansu – Gogel

Wani jagoran al’umma a yankin Birnin Tarayya Abuja, Alhaji Sani Idris Gogel ya yi Allah wadai da yawaitar aukuwar rigingimu a wasu yankunan kasa

’Yan sanda sun kwato bindigogi 3,250 cikin mako shida

Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta ce ta kwato bindigogi sama da 3,250 daga kungiyoyin banga da daidaikun mutane a sassan kasar nan cikin mako shi

Batagari sun shiga hannun ’yan sanda a Jihar Sakkwato

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Alhaji Murtala Usman Mani ya ce ’yan sanda sun samu nasarar kama batagari da ake zargi da aikata miyagun ayy

Takarar Buhari a 2019: Amsa kiran jama’a ne – ’Yan APC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya fito fili ya bayyana niyyarsa ta sake tsayawa takara a shekarar 2019 ne saboda ya rufe bakin tsanya,

An kone matashin da ya kashe abokinsa

A ranar Alhamis din makon jiya ne wadansu matasa suka banka wa wani matashi mai kimanin shekara 27 mai suna Sulaiman Abdullahi wuta, ya kone kurmus ba