”Yan sandan Jigawa sun gano mutum 66 da suka mallaki bindigogi ba izini
Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta samu nasarar kwato makamai daga ’yan fashi da mutanen da suka mallaki bindigogi ba bisa ka’ida
Labarai
Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta samu nasarar kwato makamai daga ’yan fashi da mutanen da suka mallaki bindigogi ba bisa ka’ida
’Yan gudun hijirar da suke zaune a sansanonin ’yan gudun hijira da suke garuruwan Kadarko da Agyaragu a karamar Hukumar Obi a Jihar Nasara
Rundunar ’Yan sandan Jihar Kebbi ta kama mutum 10 a sassan jihar da ake zargi da fashi da makami da satar mutane domin neman kudin fansa. Kwamis
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jinjina wa kungiyar Addinin Musuluncin nan ta Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah bisa kokarin
Wadansu masu garkuwa da mutane sun kama wani limami daga garin Kubwa na yankin Abuja tare da wani malami da suke tare da shi a lokacin da suke dawowa