Labarai

Labarai

Sarkin Musulmi ya nemi a dauki nauyin marayun da Boko Haram suka kashe wa iyaye

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi kira ga masu hannu da shuni da sarakunan kasar nan su dauki nauyin yaran da Boko

An kama mahaifin da ya azabtar da dansa kan zargin maita

Wani magidanci mai kimanin shekara 34 ya shiga hannun jami’an Sibil Difens bisa zargin raunata dansa mai shekara 7 saboda zarginsa da maita. Mah

An tallafa wa iyalan ’yan sandan da suka mutu a bakin aiki a Jigawa

Iyalan ’yan sanda bakwai ne suka samu tallafin Naira dubu 500 kowannensu daga Hukumar ’Yan sanda ta kasa a Jihar Jigawa, sakamakon umarnin

Sunayen daliban da shekarunsu da ajujuwansu

1 A’isha Abdullahi shekara 12 JSS1 2 Fati Muhammed shekara 11 JSS1 3 Fatima Modu Aisami shekara 12 JSS1 4 Fatima Abdullahi Ali shekara 12 JSS1 5 Salam

Gwamnatin Kano ta gurfanar da Kwamishinan Kwankwaso a kotu

Gwamnatin Jihar Kano ta yi karar tsohon Kwamishinan Lafiya na gwamnatin Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso da ta gabata, Dokta Abubakar Labaran Yusu