Labarai

Labarai

Gwamnatin Kano ta gurfanar da Kwamishinan Kwankwaso a kotu

Gwamnatin Jihar Kano ta yi karar tsohon Kwamishinan Lafiya na gwamnatin Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso da ta gabata, Dokta Abubakar Labaran Yusu

’Yan sanda a Katsina sun kama jabun sojan sama

Rundunar ’yan sanda a Jihar Katsina ta kama wani matashi mai suna Nasiru Abu dan kimanin shekara 34 mazaunin Ramin Kura da ke Unguwar Filin Polo

Muna gani ’yan Boko Haram suka tafi da ’ya’yanmu – Iyaye

Yayin da ake cikin mako na biyu da kai farmaki a Kwalejin Kimiyya da kere-kere ta ’Yan mata da ke garin Dapchi a Jihar Yobe, tashin hankali da j

…Sun harbe ’yan fashi biyu a danja

A wani labarin kuma, rundunar ’yan sandan ta yi nasarar kama wasu ’yan fashi yayin da wasu mutun biyu daga cikinsu suka sheka lahira sanad

kabilar Amish: Amurkawan da ba ruwansu da kayan kere-kere na zamani

An gano wata al’umma a Amurka da ba ta amfani da wutar lantarki da wayar hannu, kuma ba ta shiga mota. Wakilin Aminiya a Amurka ya ziyarci daya