Labarai

Labarai

Daliban Dapchi: Babban Kwamadan Rundunar Sojan Sama ya tare a Maiduguri

Kwamandan Rundunar Sojan Sama, Eya Mashal Sadikue Abubakar ya tare a Sansanin Sojan Sama na Maiduguri, inda nan ne cibiyar hada gangamin yunkurin nema

Yadda ake kula da zakuna a Gidan Zoo na Jos

A lokacin da wakilinmmu ya ziyarci Gidan Zoo na Tarayya da ke Jos a Jihar Filato, bangaren da aka kebe zakuna, ya gan su cikin katon kejin da aka yi s

Muna daukar matakai wajen kula da dabbobinmu – Shugaban Gidan Zoo na Kano

Alhaji Lawan Kenken shi ne Shugaban Gidan Zoo na Kano, a tattaunawarsa da Aminiya ya ce suna daukar dukan matakan da suka kamata wajen kula da dabbobi

Natsuwa da addu’a ne masu kula da dabbobi ke yi – Shu’aibu

Shu’aibu Ali shi ne mai kula da dakunan zakuna biyun da ke Gidan Zoo na Kano ya ce duk da cewa ya dan sami horo a makarantar kula da dabbobi ta

Babban burinmu mu koyar da mutane sana’a – Shugaban Hukumar NDE

Shugaban Hukumar Koyar da Sana’o’i ta kasa (NDE), Dokta Nasiru Mohammed ya bayyana cewa babban buri ko manufar hukumarsa ita ce koyar da m