Labarai

Labarai

Muna daukar matakai wajen kula da dabbobinmu – Shugaban Gidan Zoo na Kano

Alhaji Lawan Kenken shi ne Shugaban Gidan Zoo na Kano, a tattaunawarsa da Aminiya ya ce suna daukar dukan matakan da suka kamata wajen kula da dabbobi

Natsuwa da addu’a ne masu kula da dabbobi ke yi – Shu’aibu

Shu’aibu Ali shi ne mai kula da dakunan zakuna biyun da ke Gidan Zoo na Kano ya ce duk da cewa ya dan sami horo a makarantar kula da dabbobi ta

Babban burinmu mu koyar da mutane sana’a – Shugaban Hukumar NDE

Shugaban Hukumar Koyar da Sana’o’i ta kasa (NDE), Dokta Nasiru Mohammed ya bayyana cewa babban buri ko manufar hukumarsa ita ce koyar da m

An rantsar da sabbin kwamishinoni 19 a Bauchi

Gwamnan Jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar ya rantsar da sabbin kwamishinoni guda 19 da za su kula da harkokin ma’aikatun gwamnatin Jihar.

Hukumar Alhazan Abuja za ta rufe karbar kudin ajiya daga maniyyata

Shugaban Hukumar Kula Da Jin Dadin Alhazai na Birnin Tarayya Abuja, Malam Muhammad Bashir MNI, ya bayyana cewa daga karshen watan nan na Fabrairu ne h