Labarai

Labarai

’Yan Kasuwar Kifi a Kano sun yi asarar mai yawa a gobara

A karshen makon da ya gabata ne gobara ta tashi a Kasuwar ’Yan Kifi da ke Jihar Kano, inda ta lakume kifi da sauran kayayyaki na kimanin Naira m

Buhari ka cire Fulako ka fuskanci rikicin makiyaya da manoma – Sanata Ali Wakili

Sanata Malam Ali Wakili mai wakiltar Bauchi ta Kudu, shi ne Shugaban Kwamitin Yaki da Talauci na Majalisar Dattawa, a tattaunawarsa da Aminiya ya ce w

Iyalan mutum 8 da aka kama a garin Gauraka sun koka bayan mako biyu ba labarinsu

Iyalai da wasu dangi na mutum 8 da aka kama a garin Gauraka da ke karamar Hukumar Tafa ta Jihar Neja kamar mako biyu da ya gabata, sun koka a kan ci g

An tsinci gawar magidanci kwana biyu bayan ya fita amsa waya daga gida

Al’ummar Unguwar Ruga da ke garin Kubwa-Abuja sun samu kansu a cikin juyayi bayan tsintar gawar wani mazaunin yankin a jeji, kwana biyu bayan ya

Ana zargin amarya da kisan angonta

Rundunar ’yan sanda a Jihar Kano ta cafke wata amarya a unguwar Yakasai cikin jihar, bisa zargin ta da kisan angonta ta hanyar sanya masa guba a