Labarai

Labarai

Sojoji sun dakile harin bam uku a Gamboru

Sojojin Najeriya sun yi nasara dakile tashin bama-bamai uku da wasu ’yan kunar bakin wake ke dauke da su da nufin halaka al’umma a karamar

Wani hadarin mota ya halaka mutum 11 a Jigawa

Wani hadarin mota ya lakume rayukan wasu almajirai goma sha daya a Jihar Jigawa, tsakanin hanyar Gujungu zuwa Kano a ranar Litinin da ta. Hadarin, wan

Gobarar kasuwar Bwari: A yi koyi da Ali Dogo – Sarkin Bwari

Mai martaba Sarkin Bwari da ke birnin Tarayya, Abuja, Alhaji Auwal Musa Ijakoro II ya nemi attajirai da daukacin al’umma su yi koyi da Alhaji Al

Ambasada Mamman Daura ya kwanta

Allah Ya yi wa tsohon Darakta kuma Shugaban Hukumar Tallafa wa kasashen Waje (TAC), Ambasada Mamman Daura rasuwa. Marigayin ya rasu ne a shekaranjiya

Ya kashe mahaifinsa da mutum 9 a masallaci

Da Asubahin shekaranjiya Laraba ce wani dan kunar bakin wake ya kutsa kai cikin wani masallaci a Jihar Borno inda ya ta da bam din da ya sanadiyar kas