Labarai

Labarai

Ya dauki nauyin shirya wa mabukata 100 aure kyauta a Sakkwato

Wani dan kasuwa mai tallafa wa jama’a a Jihar Sakkwato, Alhaji Umarun Kwabbo A. A. ya dauki kudurin daukar nauyin yi wa mutane 100 aure a Jihar

An zargi jami’an tsaro da sakaci wajen kona kasuwar Bwari

Wasu ’yan kasuwa da sauran wadanda gobara ta shafa a kasuwar Bwari da ke yankin birnin Tarayya Abuja, sun danganta sakacin jami’an tsaro d

kungiyar addini a Kano ta yi tir da Amurka dangane da kudus

Kungiyar Jama’atu Tajdid Islamiy (JTI) reshen Jihar Kano ta gudanar da taron lacca don nuna rashin amincewa ga matakin da kasar Amurka ta dauka

Amarya ta yi sanadiyyar mutuwar angonta da kanenta

Ana zargin wata sabuwar amarya mai suna Dausiya Abdulmumini, ’yar kimanin shekara 15 da kashe mijinta mai suna Saminu Usman, dan shekaru 27 tare

Ya yi yunkurin kona tsohuwar matarsa da mijinta

An gurfanar da wani mutun mai suna Salisu Manu na kauyen Dage da ke cikin karamar Hukumar Dutsi a Jihar Katsina a gaban babbar kotun Majestare ta biyu