Labarai

Labarai

Ta zama ’yar Arewa ta farko da ta zama Janar a Sojan-Ruwa

A Litinin da ta gabata, Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya ta yi bikin kara wa Kyaftin ta Sojan Ruwa, Jamila Malafa mukami zuwa Kwamanda ta Sojan Ruwa, m

“Akwai manakisa a gobarar cibiyar kayan gargajiya ta Abuja”

Mutanen da matsalar gobara ta shafa a cibiyar kera kayan al’adun gargajiya ta Abuja (Abuja Arts and Craft billage) da ke kusa da zauren taro na

Shekara 100: Kaduna ga tsufa ga kuruciya

Turka-turkar takun tsalle-tsallen kofaton doki da rakumi  da ya gudana a Kaduna wajen hawan Dabar bikin cikar birnin shekara 100 ya tunatar da ni

Na gina gida da sana’ar kafinta – Binta Kafinta

Malama Binta Muhamamd wacce aka fi sani da Binta Maicarbi kafinta ce da ke gudanar da sana’ar kafinta a unguwar Kabuga cikin Jihar Kano. A tatta

Ban yi niyyar kashe mijina da reza ba – Amaryar da ta yanki mijinta

Wata amarya da ta yanki mijinta da reza a goshi a ranar Juma’ar da ta gabata bayan daura aurensu da mako uku ta ce ba ta yi hakan da niyyar kash