Labarai

Labarai

Yadda sarakuna suka burge ’yan kallo a Hawan Dabar cikar Kaduna shekara 100

A ranar Asabar 16 ga Disamban bana ne birnin Kaduna fadar Jihar Kaduna ya cika shekara 100 cif da kafawa, wanda hakan ya sa gwamnatin jihar ta shirya

Ba a ba noma muhimmanci a kasafin kudin badi ba – Farfesa Dadari

Farfesa Salihu Adamu Dadari, Malami ne a Sashen Bincike da Nazarin Aikin Gona na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya kuma mai shirhi ne a kan al&r

Barayin wayoyi ne ke lalata fitulun titunan Abuja – Hukumar AMCC

Malam Shu’aibu Umara shi ne sabon Ko’odinetan Hukumar Gudanar da Birnin Tarayya, Abuja (Abuja Metropolitan Management Council -AMMC), a ta

’Yar Najeriya ta yi fice a ayyukan zane-zane a Amurka

Wata ’yar Najeriya mai shekara 16 mai suna Rabi’at Ladan ta samu zamowa daya daga cikin dalibai 26 da Uwargidan Gwamnan Jihar Maryland da

An bayyana matsalolin da ke haifar da cikas ga shari’a

An bayyana rashin iya aiki da kwadayi ko tsoro a matsayin abubuwan da ke janyo cikas a harkokin shari’a. Alkalin Alkalan Abuja, Mai Shari’