Labarai

Labarai

…Wata kuma ta daba wa mijinta fasasshiyar kwalba a Zamfara

Wata matar aure mai suna Hauwa’u ta daba wa mijinta fasasshiyar kwalba a kirji da baya a unguwar Filin Jirgi da ke Gusau a Jihar Zamfara. Kakaki

An kafa dokar hana kiwo ne don tabbatar da zaman lafiya – Gwamnatin Benuwai

A kwanakin baya ne Majalisar Dokokin Jihar Benuwai ta kafa dokar hana kiwo a jihar inda gwamnati ta tabbatar da dokar. Fulani makiyaya da dokar ta sha

Dalalinmu na tursasa dokokin gudanar da kamfanonin waya – NCC

Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ce ta tilasta aiki da dokokin mulki ga kamfanonin waya a fadin kasar nan ddon tabbatar da dorewar nasarorin da ak

Ana tuhumar wasu Fulani da yi wa dan uwansu duka a Taura

Wasu Fulani makiyaya sun yi wa wani dan uwansu Bafulatani, Mamman Rabe dukan kawo wuka har ya galabaita, inda suka bar shi kwance a kauyen Kayanga da

Wani dan acaba ya bace a Kafanchan

Wani matashi mai sana’ar acaba a garin Kafanchan, Jihar Kaduna, dan kimanin shekara 23 da haihuwa mai suna Salisu, wanda aka fi sani da ‘K