Labarai

Labarai

An zargi Sufeto Janar da saya wa matar Shugaba Buhari Jif biyu

Shugaban Kwamitin Majalisar Dattijai da ke kula da rundunar sojan ruwa, Sanata Isa Hamma Misau (APC Bauchi), ya zargi Sufeto-Janar na ’yan sanda

Rikicin kabilanci ya ci mutum daya a Binuwai

Hukumar ’yan sanda a Jihar Biniwai ta bayyana cewa mutum daya ne ya rasa ransa a fadan kabilanci da ya faru a yankin Mbayion na karamar Hukumar

Kotu ta bukaci Goodluck Jonathan ya bayyana a gabanta

  Babbar Kotun Abuja ta bayar da kwana biyar ga tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan da ya bayyana a gabanta, inda zai tsaya a matsayin shaida

Ana tuhumarsa da yi wa yarinya ’yar riko fyade

An gurfanar da wani magidanci mai suna Yunusa Abdullahi a Kotun Majistare mai lamba 10 da ke Nomanslan, Kano bisa zarginsa yi wa yarinyar da yake riko

…wani kuma ya yi wa mara lafiya fyade

Kotun Majistare Mai lamba 10 da ke Nomanslan ta bayar da umarnin tsare wani “likita” Ibrahim danjummai a gidan maza bisa zarginsa da yi wa