Labarai

Labarai

Rikicin kabilanci ya ci mutum daya a Binuwai

Hukumar ’yan sanda a Jihar Biniwai ta bayyana cewa mutum daya ne ya rasa ransa a fadan kabilanci da ya faru a yankin Mbayion na karamar Hukumar

Kotu ta bukaci Goodluck Jonathan ya bayyana a gabanta

  Babbar Kotun Abuja ta bayar da kwana biyar ga tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan da ya bayyana a gabanta, inda zai tsaya a matsayin shaida

Ana tuhumarsa da yi wa yarinya ’yar riko fyade

An gurfanar da wani magidanci mai suna Yunusa Abdullahi a Kotun Majistare mai lamba 10 da ke Nomanslan, Kano bisa zarginsa yi wa yarinyar da yake riko

…wani kuma ya yi wa mara lafiya fyade

Kotun Majistare Mai lamba 10 da ke Nomanslan ta bayar da umarnin tsare wani “likita” Ibrahim danjummai a gidan maza bisa zarginsa da yi wa

Kwamiti ya biya wa fursunoni 15 tara a Bauchi

Kwamitin wa’azi da fadakar da jama’a na kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa Iƙamatus Sunnah ta kasa ta biya kudin tara ga fur