Labarai

Labarai

Dan sanda ya kashe mutum a kan Naira hamsin

Wani dan sanda ya harbe mutum daya ya mutu, a yayin da ya raunata mutane biyu; a yayin karbar cin hanci, inda direban motar ya ba shi Naira hamsin a h

’Yan sanda sun kubutar da matar da aka sace kwanakin baya

Rundunar ’yan sanda a Jihar Kurosriba ta yi katarin kubutar da uwargida Comfort Bassey Udoenwang, da ke Layin Jesus, karamar Hukumar Kalaba ta k

Gwamnatin Tarayya za ta hana likitoci aiki a asibitocin kudi

Gwamnatin Najeriya za ta hana likitocin da ke aiki a asibitocin gwamnati yin aiki a asibitocin da aka fi sani da  asibitocin kudi. Ministan Lafiy

An shawarci ’yan Arewa su mutunta kansu

Kwamishinan ’yan sanda a Jihar Kurosriba, Hafiz Muhammad Inuwa ya nuna matukar bacin ransa game da yadda al’ummar Arewa mazauna fadin jiha

Watsi Da Harshen Hausa: Har yanzu a cikin bauta muke – Sarkin Katsina

Mai mairtaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya bayyana cewa har yanzu al’ummar Najeriya na cikin kangin bauta, musamman saboda y