Labarai

Labarai

Tinubu ya umarci NAHCON ta rage kuɗin aikin Hajjin 2026

Wannan na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan hukumar ta sanar da rafin kimanin N200,000 a kan farashin da maniyyata suka biya a bara.

Makiyaya sun kashe manomi a gonarsa a Borno

Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kai farmaki a wata gonar wake, inda suka kashe wani mai gonar yana tsaka da aiki a Ƙaramar Hukumar Monguno da ke Ji

BBNaija S10: Ban san yadda zan kashe N150m da na lashe ba — Imisi Eniola

Imisi Eniola Ayanwale ce ta zama gwarzuwar BBNaija da aka kammala a daren Lahadi ne bayan kwanaki 70 ana fafatawa

’Yan bindiga sun kashe wani mutum sun sace hakimi a Kwara

Ana tsaka da Sallah ’yan bindiga suka harbe wani mutum har lahira sa’annan suka yi garkuwa da basarake a ƙauyen Rani Ramat da ke Ƙaramar Hukumar

Kwamitin gwamnati ya ba da shawarar ƙirƙirar sababbin masarautu 13 a Bauchi

Kwamitin ya karɓi takardun neman ƙirƙirar sabbin masarautu 17 da hakimai 166 suka nemi hakimai, sauran kuma suka nemi dagattai