Labarai

Labarai

Za a koya wa mata masu ciwon yoyon fitsari sana’o’i a Jihar Katsina

Akalla mata 100 ne wadanda suke fama da ciwon yoyon fitsarin da suka warke za a koyawa sana’a a Jihar Katsina. Kwamishinar harkokin mata ta jiha

Ya kamata masu mulki su yi koyi da halayen shugabannin da suka gabata – Tsohon Kakakin PDP

Alhaji Bashir Bukar Rimin-Zayam yana daga cikin manyan Jigogin da suka fara afa jam’iyyar PDP, wanda har yanzu yake cikin Jam’iyyar PDP, k

An shawarci gwamnoni game da ayyukan raya kasa

  Shugaban majalisar malamai na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir

Maleriya ta halaka yarinya a hanyar zuwa asibiti

Wata yarinya mai shekara daya da wata bakwai mai suna balentina Godwin ta gamu da ajalinta, a daidai lokacin da ake hanyar kai ta asibiti, bayan da ta

Al’ummar Gwamai na fuskantar barazanar zaizayar kasa

An yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da Majalisar karamar Hukumar Dawakin Tofa da kuma ma’aikatar kula da muhalli da su gaggauta daukar matakai na