Labarai

Labarai

Gwamnatin Filato ta kashe Naira biliyan 4 a kan biyan kudin fansho

Shugaban riko na Hukumar Fansho ta Jihar Filato, Barista Dashe Selfa Donpar ya ce daga lokacin da gwamnatin jihar a karkashin Gwamnan Jihar Barista Si

‘Zan dauki mataki a kan…’

Saboda haka ba za ka ce don na fito na ce ga barna a cikin ’yan sanda cewa na wulakanta aikin ba. Wanda kuma duk ka ji ya ce haka, to irin mutan

An daure barayin shanu shekara biyu a Jigawa

Wata Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Dutse fadar Jihar Jigawa a karkashin Mai shari’a Ibrahim Yusuf Harbo ta daure wasu makiyaya biy

Hadarin mota ya ci matasa hudu da ke samun horon aikin dan sanda

Matasa hudu ake sa kammala samun horo a aikin dan sanda a karshen wannan wata na Satumba sun rasu a wani hadarin mota da ya rutsa da a ranar Litinin d

’Yan sandan Adamawa sun harbe dan fashi tare da kama biyu

’Yan sanda a Jihar Adamawa sun harbe dan fashi daya tare da kama biyu, bayan sun yi artabu da wata kungiyar ’yan fashi da suka addabi jama