Labarai

Labarai

‘Sau uku ina tsallake binne ni a kabari’

Malam Haruna Ibrahim wani magidanci ne da ya hadu da larurar gurguntaka bayan ya girma, kafin kafar ta dawo tana yin aiki bayan ya shekara 12 da zama

Zan dauki mataki kan Rundunar ’Yan sanda idan… – Sanata Misau

Sanata Isah Hamma Misau, Sanatan Bauchi ta Tsakiya, wanda Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta zarge shi da gudu daga aiki ya shaida wa Aminiya, jim

Ci-rani ya koma karkara – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yanzu mutane sun fara komawa kauyuka daga birane domin yin noma wanda a cewarsa alama ce ta ci gaban kasa domin c

Har na fara tunanin kasar da zan je gudun hijira – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba domin damina ta yi kyau a shekara biyu a jere ba, day a yi gudun hijira daga Najeriya. Shugaba Buhari ya bayya

Goyon bayan Atiku: Mama ta raba APC a Taraba

Goyon bayan da Ministar Harkokin Mata Hajiya A’isha Jummai Alhassan ta nuna wa tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya jawo wa Jam&rsq