Labarai

Labarai

Mu’assasin Cibiyar NTI, Hafiz Wali ya rasu

Fitaccen masanin ilimin nan Dokta​ ​Hafiz Sulaiman Wali, wanda ya kafa Cibiyar Ilimi ta kasa (NTI) da ke Kaduna ya rasu. Dokta Hafiz Wali ya rasu ne a

Abubuwan tausayi da ban mamaki da suka faru a ranar Sallah a jihohin Kurmi

Wasu muhimman abubuwa guda 3 na tausayi da mamaki da ban haushi sun auku a ranar Juma’ar da ta gabata, a daidai lokacin da al’ummar Musulm

Mahaifinmu uba ne na kwarai – Mansur kasimu Yero

Mansur kasimu Yero shi ne babban dan marigayi Alhaji kasimu Yero fitaccen dan wasan kwaikwayo da fina-finan Hausan nan da ya rasu a ranar Lahadin da t

2019: Ni ba munafuka ba ce – A’isha Alhassan

Daga Hamza Idris da Musa Abdullahi Krishi da Salihu Makera Ministar Harkokin Mata Hajiya A’isha Jummai Alhassan ta ce za ta sauka daga mukaminta

Rabuwar Najeriya ba alheri ba ne – Akbishop Kaigama

Akibishop Ignatius Kaigama shi ne Akibishop na darikar Katolika na Jos kuma Shugaban Majalisar Bishop-Bishop din Katolika ta Najeriya. A tattaunawarsa