Labarai

Labarai

Ina goyon bayan a bai wa kananan hukumomi ’yanci amma… – Gwamnan Jihar Neja

Gwamnan Jihar Neja Alhaji Abubakar Bello ya ce ba ya da matsala da batun ba kananan hukumomi ’yancin gashin kansu, matukar za su aiwatar da ayyu

Zai yi wuya a cike gibin da kasimu Yero ya bari – ’Yan Fim

Masu sana’ar fina-finan Hausa sun ce rasuwar fitaccen dan wasan kwaikwayon da fina-finan nan na Arewa, Alhaji kasimu Yero ta girgiza su, inda su

Mahaifinmu uba ne na kwarai – Mansur kasimu Yero

Mansur kasimu Yero shi ne babban dan marigayi Alhaji kasimu Yero fitaccen dan wasan kwaikwayo da fina-finan Hausan nan da ya rasu a ranar Lahadin da t

Rasuwar kasimu Yero babban rashi ne – Ministan Labarai

Ministan Watsa Labarai da Al’adu Alhaji Lai Mohammed ya bayyana marigayi kasimu Yero a matsayin fitaccen jarumin da ya kasanci cikin jaruman da

2019: Ni ba munafuka ba ce – A’isha Alhassan

Daga Hamza Idris da Musa Abdullahi Krishi da Salihu Makera Ministar Harkokin Mata Hajiya A’isha Jummai Alhassan ta ce za ta sauka daga mukaminta