HOTUNA: Gobara ta ƙone babban ɗakin karatu na Kwalejin Fasaha ta Kano
An bayyana gobarar a matsayin babban koma baya ga ilimi da bincike a makarantar.
Labarai
An bayyana gobarar a matsayin babban koma baya ga ilimi da bincike a makarantar.
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam, Amnesty International, ita ma ta yi iƙirarin cewa sama da mutum 100 ne suka mutu.
Tsawon shekaru da dama babu wanda ya isa ya je ko kusa da makarantar saboda ‘yan ta’adda.
An shawarci sauran maniyyata da su riƙa kula da lafiyarsu tare da gaggauta kai rahoton duk wata alamar rashin lafiya.
Tun daga shekarar 2017 ake samun irin wannan lamari a Arewa maso Gabashin Najeriya musamman a Jihar Borno.