Labarai

Labarai

Zargin takardun bogi: Jami’ar Nsukka ba ta taɓa ba ni takardar digiri ba — Minista

Yanzu da Mista Nnaji ya amince cewa Jami’ar UNN ba ta taɓa ba shi takardar digiri ba, tambayar ita ce, ta yaya ya samo takardun da ya gabatar wa hukum

Ɓarayin daji sun kashe kwamandan maharba a Kaduna

Kwamandan ya rasu yayin da suke ƙoƙarin ceto wasu mutane da aka sace.

Fitaccen ɗan jarida a Kano, Aliyu Abubakar Getso ya rasu

Ya rasu ya bar mata uku da ’ya’ya da jikoki da dama.

Gwamna Namadi ya raba wa mata 1,400 tallafin kayan ɗinkin hula a Jigawa

Gwamnan ya ce tallafin zai taimaka wa mata wajen samun zaman lafiya a gidajensu.

‘Dalilin da ya sa har yanzu Arewa ke baya wajen rungumar fasahar zamani’

Shugabar cibiyar fasaha da kirkire-kirkire ta farko da mace ta mallaka a Arewacin Najeriya, wato Blue Sapphire Hub, Maryam Gwadabe, ta bayyana damuwar