Labarai

Labarai

Abubuwan tausayi da ban mamaki da suka faru a ranar Sallah a jihohin Kurmi

Wasu muhimman abubuwa guda 3 na tausayi da mamaki da ban haushi sun auku a ranar Juma’ar da ta gabata, a daidai lokacin da al’ummar Musulm

Gidauniyar Sheikh Niasse ta yi Layya da shanu 200 don raba wa marasa karfi

Gidauniyar Sheikh Niasse ta yi Layya da shanu sama da 200 don tallafa wa marasa karfi 1600 a garin Kazaure da ke Jihar Jigawa. Gidauniyar wadda Musulm

An kama wanda ya addabi mutane da satar shanu

Al’ummar garin Tankarau sun kama wani mai suna Zubairu Ibrahim dan asali garin danja da ke Jihar Katsina da suke zagin ya addabe su da sace musu

Faten masara ya hallaka mutum 8 a Zamfara

A ranar Larabar da ta gabata ce iyalin Namakaka da ke Unguwar Kwanar Umaru Shinkafi a karamar Hukumar Shinkafi da ke Jihar Zamfara suka rasa mutum 8 d

Mu’assasin Cibiyar NTI, Hafiz Wali ya rasu

Fitaccen masanin ilimin nan Dokta​ ​Hafiz Sulaiman Wali, wanda ya kafa Cibiyar Ilimi ta kasa (NTI) da ke Kaduna ya rasu. Dokta Hafiz Wali ya rasu ne a