Labarai

Labarai

Mutanen Masarautar Saminaka sun saya wa kungiyar sintiri mota

Sakamakon sace-sacen da ake fama da shi a yankin masarautar Saminaka da ke Jihar Kaduna, mutanen masarautar sun saya wa kungiyar ’yan sintiri mo

Kotu ta sake mallaka wa gwamnati Naira biliyan 7.6 na Diezani

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta mallaka wa Gwamnatin Tarayya Naira biliyan 7 da miliyan 600 da ake zargin tsohuwar Ministar Mai Misis Diezani

Za a hana auren wuri ga ’ya’ya mata a Jigawa

Gwamnatin Jihar Jigawa da Qungiyar ‘Safe the Children’ na neman fito da wani tsari da zai tilasta wa iyaye su daina aurar da ’ya&rsq

’Yan sanda sun kama masu yin fashi a gidajen mai

’Yan sanda a jihar Gombe sun kama mutum uku da suke zargi su ne suka addabi gidajen mai da fashi da makami suna kashe masu gadi suna kwashe kudi

Sanata Misau da ‘yan sanda sun sa zare

Bayan daukar lokaci ana musayar kalamai tsakanin rundunar ‘yan sanda da kuma Sanata Isah Hamma Misau, mai wakiltar shiyyar Bauchi ta Tsakiya a M