Labarai

Labarai

Fyade: Gurmeet Ram Rahim Singh ‘mugun dabba ne’ – Alkali

Alkalin da ya daure shugaban addinin nan na Indiya (Guru) kan laifin fyade, inda ya kira shi da ‘mugun dabba’ da bai cancanci a sassauta m

Za a hana auren wuri ga ’ya’ya mata a Jigawa

Gwamnatin Jihar Jigawa da Qungiyar ‘Safe the Children’ na neman fito da wani tsari da zai tilasta wa iyaye su daina aurar da ’ya&rsq

’Yan sanda sun kama masu yin fashi a gidajen mai

’Yan sanda a jihar Gombe sun kama mutum uku da suke zargi su ne suka addabi gidajen mai da fashi da makami suna kashe masu gadi suna kwashe kudi

Sanata Misau da ‘yan sanda sun sa zare

Bayan daukar lokaci ana musayar kalamai tsakanin rundunar ‘yan sanda da kuma Sanata Isah Hamma Misau, mai wakiltar shiyyar Bauchi ta Tsakiya a M

Sanata Ali Wakili ya raba kayayyakin koyon sana’a ga matasa 100

  Shugaban Kwamitin Yaki da Talauci a Majalisar Dattawa, Sanata Ali Wakili yaraba kayayyakin koyon sana’a  da suka hada da na nau’rorin Kwamfuta